
Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343
Monday, 13 April 2020
Comment
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane ashirin (20) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin, 13 ga Afrilu, 2020. Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace: “An samu karin mutane ashirin (20) sun kamu da #COVID19;
13 a Lagos, 2 a Edo 2 a Kano 2 a Ogun 1 a Ondo “A karfe 9:30 na daren 13 ga Afrilu, mutane 343 suka kamu da COVID19 a Najeriya. 91 sun warke, kuma 10 sun mutu.“ “An tabbatar da bullar cutar a jihohi 19 a Najeriya.“
Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343 Source: Facebook Ga jerin jiha-jiha Lagos- 189 FCT- 56 Osun- 20 Edo- 14 Oyo- 11 Ogun- 9 Bauchi- 6 Kaduna- 6 Akwa Ibom- 5 Katsina-5 Kwara- 4 Ondo- 3 Delta- 3 Kano- 3 Enugu- 2 Ekiti- 2 Rivers-2 Benue- 1 Neja- 1 Anambra- 1
Source: Legit KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
LATSA NAN COMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?