
Yanzu-yanzu: Sabbin Mutane 117 sun kamu da Coronavirus a Najeriya, Legas, Abuja, Kano ke kan gaba
Tuesday, 21 April 2020
Comment
29 a FCT
14 a Kano
4 a Katsina
3 a Ogun
1 a Rivers
1 a Bauchi
Kawo karfe 11:25 na daren 21 ga Afrilu, mutane 782 suka kamu da cutar COVID-19 a Najeriya
An sallami: 197
Mutuwa : 25
Mutane biyar da aka ruwaito sun kamu a Legas, an mayar da su jihar Ogun. Saboda haka yanzu Legas mutane 430 take dashi, Ogun kuma 20. Kawo karfe 11:25 na ranar 21 ga Afrilu, ga jerin jihohi da adadin:
Lagos-430
FCT-118
Kano-73
Osun-20
Ogun-20
Oyo-16
Katsina-16
Edo-15
Kwara-9
Kaduna-9
Akwa Ibom-9
Borno-9
Bauchi-8
Gombe-5
Delta-4
Ekiti-4
Ondo-3
Rivers-3
Jigawa-2
Enugu-2
Niger-2
Abia-2
Benue-1
Anambra-1
Sokoto-1
A bangare guda, Sakataran kiwon lafiya kasar Birtaniya, Matt Hancock, ya bayyana cewa an samar da rigakafin cutar COVID-19 kuma ranar Alhamis za'a fara gwadawa kan masu cutar. Masana ilmin Kimiyan jami'ar Oxford ne suka kirkiri rigakafin mai suna ''ChAdOx1 nCoV-19". Yayinda yake jawabi a taron da aka shirya a fadar shugaban kasar Ingila,
10 Downing Street, Hancock ya ce gwamnatin na iyakan kokarinta wajen samar da rigakafin cutar COVID-19. Ya ce gwamnatin ta baiwa masana ilmin Kimiyan jami'ar Oxford Yuro milyan 20 (N.9.5bn) domin taimakawa wajen gwajin rigakafin. Hancock ya ce za'a kara baiwa wasu masana kimiyan na jami'ar Imperial College dake Landan £22.5 million domin nasu binciken.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "Yanzu-yanzu: Sabbin Mutane 117 sun kamu da Coronavirus a Najeriya, Legas, Abuja, Kano ke kan gaba"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?