--
Yanzu-yanzu: Ofishin Akawunta Janar na tarayya ta kama da wuta (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Ofishin Akawunta Janar na tarayya ta kama da wuta (Hotuna)

Ofishin akawunta janar na tarayya na ci bal-bal yanzu haka. Ginin da aka fi sani da 'Gidan baitul mali' wato Treasury House' na kusa da hedkwatar hukumar yan sandan Abuja,

a unguwar Garki. Har yanzu ba a san abinda ya sabbaba gobarar ba duk da cewa ma'aikata na gida sakamakon dokar hana fita. Amma jami'an kwana-kwana da wasu jami'an tsaro sun fara kashe wutar kuma sun shawo kanta. Kalli bidiyoyin




KARANTA WASU LABARI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

LATSA NAN๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Yanzu-yanzu: Ofishin Akawunta Janar na tarayya ta kama da wuta (Hotuna) "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?