
Yanzu-yanzu: Mutane 51 suka kamu da Coronavirus yau (kalli jerin)
Friday, 17 April 2020
Comment
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 51 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Alhamis, 17 ga Afrilu, 2020. Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace:
“An samu karin mutane hamsin da daya (51) sun kamu da #COVID19; 32 a Lagos 2 a Katsina 6 a Kano 1 a Ekiti 5 a Kwara 2 a Oyo 2 Abuja
Yanzu-yanzu: Mutane 51 suka kamu da Coronavirus yau (kalli jerin) Source: Facebook
A misalin karfe 10:10 na daren 17 ga Afrilu, jihohi 19 da birnin tarayya Abuja aka samu bullar cutar, ga adadin mutanen da aka samu a jihohin: Lagos- 283 FCT- 69 Kano- 27 Osun- 20 Edo- 15 Oyo- 15 Ogun- 10 Kwara- 9 Katsina- 9 Bauchi- 6 Kaduna- 6 Akwa Ibom- 6 Delta- 4 Ondo- 3 Ekiti- 3 Enugu- 2 Rivers-2 Niger- 2 Benue- 1 Anambra- 1
Source: Legit.ng KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-yanzu: Mutane 51 suka kamu da Coronavirus yau (kalli jerin) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?