--
Yanzu Yanzu: Karin mutane 12 sun kamu da coronavirus a Najeriya, sun zama 151

Yanzu Yanzu: Karin mutane 12 sun kamu da coronavirus a Najeriya, sun zama 151

Rahotanni da muke samu yanzu daga hukumar kula da hana yaduwar cututtuka na Najeriya (NCDC) ya nuna cewa an samu karin mutane 12 da suka kamu da cutar covid-19 da aka fi sani da coronavirus a kasar. Hukumar NCDC ta bayyana cewa tara daga cikin wadanda suka kamu a Jahar Osun suke, biyu a Edo sannan kuma daya a Ekiti. Ya zuwa karfe 12:30 na ranar Laraba, 1 ga watan Afrilu, jimlar mutane 151 ne suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya, tara daga ciki sun warke, yaayinda biyu suka mutu.





LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




b

Related Posts

0 Response to "Yanzu Yanzu: Karin mutane 12 sun kamu da coronavirus a Najeriya, sun zama 151 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?