--
Yanzu-yanzu: Jihar Kaduna ta sallami masu Corona 3, El-Rufa'i da mutum 1 suka rage

Yanzu-yanzu: Jihar Kaduna ta sallami masu Corona 3, El-Rufa'i da mutum 1 suka rage

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sallamar masu cutar Coronavirus uku dake jinya a jihar bayan an tabbatar da cewa sun samu sauki kuma sun barranta daga cutar. Kwamishanar kiwon lafiyan jihar, Dakta Amina Mohammed-Baloni ta alanta hakan ne a jawabin da ta saki da yammacin Juma'a, 17 ga watan Afrilu, 2020. Jawabin yace:

"Ma'aikatar lafiyan jihar Kaduna tana mai sanar da sallamar marasa lafiya uku bayan sun warke daga COVID-19." "Mutane uku da aka saki na cikin mutane shida da suka kamu da cutar a jihar." "Gwaji biyu da aka yi musu ya nuna cewa sun tsira daga cutar kuma yanzu an sallamesu." "Hakan ya kawo adadin wadanda aka sallama a jihar Kaduna cikin makon nan hudu. Mutane biyu kadai suka rage kuma muna kyautata zaton nan ba da dadewa ba za'ayi."

Yanzu-yanzu: Jihar Kaduna ta sallami masu Corona 3 Source: Depositphotos 


Source: Legit.ng KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/





LATSA NAN๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
                            LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Yanzu-yanzu: Jihar Kaduna ta sallami masu Corona 3, El-Rufa'i da mutum 1 suka rage "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?