--
Yanzu-yanzu: Buhari ya ce mutan Abuja, Legas da Ogun su cigaba da zama a gida

Yanzu-yanzu: Buhari ya ce mutan Abuja, Legas da Ogun su cigaba da zama a gida

Shugaba Muhammadu Buhari ya kara umurtan mutan jihar Abuja, Legas da Ogun su kara zama a gida na tsawon makonni biyu domin takaita yaduwar cutar Coronavirus. Buhari ya bayyana hakan ne a jawabin da ya yiwa yan Najeriyada yammacin Litinin, 13 ga watan Afrilu 2020.





Buhari Source: Legit NigeriaKARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
                            LATSA NAN COMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Yanzu-yanzu: Buhari ya ce mutan Abuja, Legas da Ogun su cigaba da zama a gida"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?