
Yanzu-yanzu: Asusun lamunin duniya IMF ta amince da baiwa Najeriya tallafin $3.4bn
Tuesday, 28 April 2020
Comment
Asusun lamunin duniya IMF ta amince da baiwa gwamnatin Najeriya tallafin $3.4 billion (N1.2 tiriliyan) domin yakar muguwar cuta mai toshe numfashi Coronavirus (COVID-19). Wannan tallafi da asusun lamunin ta baiwa Najeriya shine mafi yawa da za ta baiwa wata kasa a duniya. Asusun lamunin na bada tallafin mai suna 'Rapid Financing Instrument (RFI)' ne ga kasashe mambobin kungiyar amma basu cikin wani shirin taimako na IMF.
Source: Legit
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "Yanzu-yanzu: Asusun lamunin duniya IMF ta amince da baiwa Najeriya tallafin $3.4bn "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?