--
Tirkashi: A shirye nake nayi zina da kowaye in dai zai bani N500, saboda yunwa na neman yi mini illa – Wata tsohuwa

Tirkashi: A shirye nake nayi zina da kowaye in dai zai bani N500, saboda yunwa na neman yi mini illa – Wata tsohuwa

Sanadiyyar dokar hana fita da aka sanya saboda dakile yaduwar cutar Coronavirus a tsakanin al’umma, wata tsohuwar mata da rayuwa tayi mata wahala, ta bayyana cewa a shirye take ta kwanta da kowanne mutum in dai zai ba ta naira dari biyar.

A yadda rahotanni suka nuna, an dauki bidiyon a Igbore, garin Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.
Matar a cikin bidiyon ta nuna rashin jin dadinta akan yadda ta kasa ciyar da ‘ya’yanta saboda dokar hana fita da aka sanya sanadiyyar annobar coronavirus, wacce ta hana ta fita ta gabatar da ‘yan buge-bugen da ta saba yau da kullum.

KU KARANTA: Muna iya bakin kokarin mu wajen debewa mutane kewa, amma dole zamu dakata saboda Coronavirus – Kungiyar Karuwan Najeriya

To dai dama ‘yan Najeriya da dama suna ta korafi akan yunwa da kuma rashin samun abubuwan da za su ciyar da iyalansu sanadiyyar wannan doka ta hana fita da aka sanya ga al’umma.
Ga bidiyon a kasa:
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
                            LATSA NAN COMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Tirkashi: A shirye nake nayi zina da kowaye in dai zai bani N500, saboda yunwa na neman yi mini illa – Wata tsohuwa"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?