
Shekau ya fadi maganin coronavirus a cikin sabon sakon sautin murya da ya fitar
Wednesday, 15 April 2020
Comment
ya kuma ce bullar cutar bai hana shi da mutanensa yin sallah ba tare da cudanya da juna kamar yadda Humangle ta ruwaito. Ya kuma yi kira ga sauran mutane su tuba su dena aikata zunubai su rungumi sharia irin ta musulunci muddin suna son su kasance cikin lafiya. Ga dai abinda wani sashi na sakon muryar ya ce,
"Coronavirus! Kar ku zo ku lankaya wa wani abu, balai ne ya kawo cutan ko ta ina ya fito mu dai Allah ya kare mu, ga mu nan kuma muna sallah lokaci biyar. "Muna yin Jumaa din, muna yin komin mu kuma muna hada zuciya, muna hada hannu kuma muna cin abinci a kwano daya. Lafiyan mu lau lau lau. Muna da antivirus, ku coronavirus ne ko naku, mu muna da anticoronavirus. "Wanene shi, shine Allah, mu masu bautan Allah ne, ya fi dacewa ku sani idan ba ku sani ba.
Muna cikin lafiya wallahi kuma wannan shine Allah, Alhamdullilahi." Ya cigaba da cewa suna sallarsu tare da yin haddi na addinin musulunci. Sakon muryar ta kuma ambaci kalaman batanci ga shugabanin kasashe kamar shugaban Amurka, Donald Trum, shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, shugaba Idris Derby na Chadi ta tsohon shugaban kungiyar Muhammad Yusuf. Daga karshe shekau ya yi kira ga shugabannin su tuba idan har suna son ya yabe su. Ga dai cikakken sakon muryar a kasa kamar yadda Humangle ta wallafa.
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/Breaking News: Abubakar Shekau, releases audio message on #COVID19, mocks world leaders and derides social distancing. He claims there is a cure for coronavirus.— HumAngle_ (@HumAngle_) April 14, 2020
Details later. pic.twitter.com/UVm046BzYl
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Shekau ya fadi maganin coronavirus a cikin sabon sakon sautin murya da ya fitar"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?