Sautin murya: Shekau ya yi laushi a cikin sabon sakon da ya fitar don karfafawa mayakansa gwuiwa
Sunday, 5 April 2020
Comment
A makon jiya ne Legit.ng ta wallafa rahoton cewa sojojin kasar Chadi sun kai wa wani mummunan harin daukan fansa a kan mayakan kungiyar Boko Haram da suka fara kai wa dakarun sojojin kasar ta Chadi harin kwanton bauna. Sojojin kasar Chadi, bisa umarnin shugaban kasarsu, Idris Derby, sun kashe dumbin mayakan kungiyar Boko Haram bayan sun yi wata doguwar musayar wuta a tsakaninsu.
Ganin irin barnar da dakarun sojojin suka yi wa mayakansa, shugaban tsohuwar kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki sabon sakon sautin murya domin karafa gwuiwar mayakansa tare da yin gargadi na musamman ga shugaba Derby. A cikin wani takaitaccen sautin murya cikin harshen Hausa da jaridar Sahareporters ta wallafa a shafinta na tuwita, za a iya jin muryar Shekau yana magana cikin sanyin murya, yana cewa, "mutanen Chadi ku tashi,
wannan zaman da kuke yi a kasarku ba na Qur'ani bane, ba na hadisin Annabi ne, ba alkalancin annabi Muhamadu bane ake yi, don wannan muka tashi aiki, idan a hakan kuna ganin za ku iya yi, to fa Allah mai taimako ne, kuma Allah ya fi karfin kowa, Allah ya taimaka mana."
A karshen faifan sautin muryar, Shekau ya yi magana cikin harshen larabci tare da ambaton sunan shugaban kasar Chadi, Idriss Derby. Saurari sautin muryar:
Ko a ranar 2 ga watan Afrilu, Legit.ng ta wallafa rahoton cewa jiragen yaki na rundunar sojin sama ta Najeriya a karkashin atisayen 'Operation Lafiya Dole' sun yi luguden wuta tare da baje daya daga cikin manyan mafakar mayakan kungiyar Boko Haram da ke Parisu a cikin dajin Sambisa. Luguden wutar ya yi sanadiyar mutuwar dumbin mayakan kungiyar Boko Haram tare da lalata dukkan sansanin.
A cikin jawabin da darektan yada labaran atisayen rundunar soji, Birgediya Janar Benard Onyeuko, ya fitar ya ce rundunar soji za ta cigaba da rike wuta a yakin da take yi da 'yan ta'adda. "Daya daga cikin manyan hare-hare na kwanan baya bayan nan da rundunar soji ta kai a kan 'yan Boko Haram, shine na maboyarsu da ke Parisu a cikin dajin Sambisa a ranar 31 ga watan Maris.
Na'urorin cikin jirgi yaki masu ido sun hango maboyar 'yan Boko Haram da motsinsu a wurin. "Jiragen yaki sun yi luguden wuta a sansanin, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar dumbin mayakan Boko Haram tare da baje mafakar tasu," a cewar jawabin.
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

AUDIO: Boko Haram leader, Abubakar Shekau, pleads with his fighters not to run away from battle after many of them were killed and weapons confiscated by the Chadian Army. pic.twitter.com/MlqoflkcUL— Sahara Reporters (@SaharaReporters) April 5, 2020
Ko a ranar 2 ga watan Afrilu, Legit.ng ta wallafa rahoton cewa jiragen yaki na rundunar sojin sama ta Najeriya a karkashin atisayen 'Operation Lafiya Dole' sun yi luguden wuta tare da baje daya daga cikin manyan mafakar mayakan kungiyar Boko Haram da ke Parisu a cikin dajin Sambisa. Luguden wutar ya yi sanadiyar mutuwar dumbin mayakan kungiyar Boko Haram tare da lalata dukkan sansanin.
A cikin jawabin da darektan yada labaran atisayen rundunar soji, Birgediya Janar Benard Onyeuko, ya fitar ya ce rundunar soji za ta cigaba da rike wuta a yakin da take yi da 'yan ta'adda. "Daya daga cikin manyan hare-hare na kwanan baya bayan nan da rundunar soji ta kai a kan 'yan Boko Haram, shine na maboyarsu da ke Parisu a cikin dajin Sambisa a ranar 31 ga watan Maris.
Na'urorin cikin jirgi yaki masu ido sun hango maboyar 'yan Boko Haram da motsinsu a wurin. "Jiragen yaki sun yi luguden wuta a sansanin, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar dumbin mayakan Boko Haram tare da baje mafakar tasu," a cewar jawabin.
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Sautin murya: Shekau ya yi laushi a cikin sabon sakon da ya fitar don karfafawa mayakansa gwuiwa "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?