--
Mawaki Don Jazzy ya bawa matar da tace za tayi zina akan N500, kyautar N100,000

Mawaki Don Jazzy ya bawa matar da tace za tayi zina akan N500, kyautar N100,000

Fitaccen mawakin nan na kudancin Najeriya Don Jazzy, ya bawa wata tsohuwa kyautar naira dubu dari, bayan ta bayyana cewa a shirye take ta kwanta da duk wanda zai bata naira dari biyar don ta samu kudin da za ta ciyar da ‘ya’yanta.

A jiya ne dai muka kawo muku labarin matar wacce bidiyonta yake ta faman yawo a kafafen sadarwa, wacce ta fito daga Igbore, cikin garin Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.




 A dan takaitaccen bidiyon wanda aka yiwa matar da take magana da yaren Yarabanci, ta bayyana cewa a shirye take ta kwanta da duk namijin da zai bata naira dari biyar domin ciyar da ‘ya’yanta saboda yunwa da ta addabe su.

KUKARANTA:
Tirkashi: A shirye nake nayi zina da kowaye in dai zai bani N500, saboda yunwa na neman yi mini illa – Wata tsohuwa

Fitar wannan bidiyo ke da wuya fitaccen mawakin Don Jazzy ya aikawa da matar makudan kudade har naira dubu dari.

An nuno bidiyo a lokacin da matar take yi masa godiya akan cewa ta karbi wannan kudi cikin yaren na ta na Yarabanci.






A post shared by Kolawole Atanda Adejojo (@kasnatyshugar) on



KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
                            LATSA NAN COMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Mawaki Don Jazzy ya bawa matar da tace za tayi zina akan N500, kyautar N100,000"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?