--
Labari da dumi-dumi: 'Yan Boko Haram suna can sun kai hari a Ngala

Labari da dumi-dumi: 'Yan Boko Haram suna can sun kai hari a Ngala

A halin yanzu mayakan ƙungiyar Boko Haram suna nan sun kai hari a garin Ngala da ke jihar Borno kamar yadda Sahara Reporters ta tabbatar. Wannan harin yana zuwa ne kasa da awa 24 da harin da yan ta'addan suka kai a Kirchinga a karamar hukumar Madagali na jihar Adamawa a daren ranar Litinin inda suka kone gidaje fiye da biyar.

'Yan Boko Haram suna can sun kai hari a Ngala Source: UGC

Yan ta'addan sun kai harin ne bayan sun fito daga garin Rann da ke kusa da iyakar kasar Kamaru da Arewacin Borno.

Ku biyo mu domin samun cikaken rahoton ... 

KUKARANTA CIKAKKUN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 





Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Labari da dumi-dumi: 'Yan Boko Haram suna can sun kai hari a Ngala "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?