
Labari da dumi-dumi: Tsohon malamin da ya koyar da Abacha, Dr Habibu Gwarzo ya rasu a Kano
Saturday, 4 April 2020
Comment
Yana daya daga cikin mambobin kwamitin kwararru na sayar da kadarorin gwamnatin tarayya a zamanin mulkin Babangida, ya yi aiki a wasu kwamitoci da wurare da dama.
Ya yi murabus daga koyarwa a shekarar 1965 inda ya koma bangaren kasuwanci kuma ya yi aiki a wurare da dama da suka hada da Kamfanin Hakar Ma'adinai ta Najeriya da ke Jos, Kamfanin Sarrafa Tabar Sigari na Arewa Najeriya da wasu kamfanonin. A cewar daya daga cikin 'ya'yan shi, Dr Ahmad Tijjani Habibu Gwarzo, mahaifinsu ya dena aikin kamfani ya kafa tasa kamfanin mai suna Jambo International da ya ke kula da ita har zuwa lokacin da ya rasu.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D
0 Response to "Labari da dumi-dumi: Tsohon malamin da ya koyar da Abacha, Dr Habibu Gwarzo ya rasu a Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?