Kwamishinan lafiya a jihar Legas ya yi karin bayani a kan mutuwar Abba Kyari
Saturday, 18 April 2020
Comment
Farfesa Akin Abayomi, kwamishinan lafiya a jihar Legas, ya ce marigayi Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, ya mutu ne a wani asibitin kwararru da ake duba ma su ciwon zuciya. A wata ganawa da ya taba yi da manema labarai a baya, kwamishinan ya bayyana cewa bashi da masaniyar inda aka kai marigayin yayin da ya dawo Legas bayan an tabbatar da cewa ya na dauke da kwayar cutar covid-19. A ranar Juma'a ne fadar shugaban kasa ta sanar da mutuwar Kyari,
an binne shi ranar Asabar bisa tsarin addinin Musulunci. A cikin wani jawabi da ya fitar ranar Asabar a shafinsa na Tuwita domin amsa tambayoyi a kan mutuwar Kyari, Farfesa Abayomi ya ce asibitin da aka kwantar da Kyari ya samu sahalewar hukuma domin duba ma su cutar covid-19 "Malam Abba Kyari ya mutu ne a asibitin 'First Cardiology Consultants' da ke Legas sakamakon kamuwa da cutar covid-19
Farfesa Akin Abayomi Source: UGC
"Asibitin ya na daga cikin manyan asibitoci na zamani da ma'aikatar lafiya ta jiha ta bawa damar duba ma su dauke da kwayar cutar covid-19. "Asibitin ya ware wani sashe na musamman domin duba lafiyar wadanda ke son zuwa asibitin domin ake dubasu bayan an tabbatar su na dauke da kwayar cutar covid-19.
"Mahukuntan asibitin su na bawa hukuma hadin kai tare da tuntubar kwamitin ko ta kwana a kan annobar covid-19 na jihar Legas wajen gudanar da aiyukansu," a cewar Farfesa Abayomi. A ranar Juma'a ne ministan lafiya, Dakta Osagie Ehanire, ya bayyana cewa ya zuwa yanzu babu wani asibiti mai zaman kansa da aka bawa lasisi ko izinin duba ma su fama da cutar covid-19.
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kwamishinan lafiya a jihar Legas ya yi karin bayani a kan mutuwar Abba Kyari "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?