
KADRA: Gwamnatin Jihar Kaduna ta fara aikin sakewa gadar kawo zani
Wednesday, 15 April 2020
Comment
Hukumar KADRA mai alhakin gyaran titunan Kaduna ta bayyana wannan. Hukumar KADRA ta ce ta samar da wasu hanyoyi na dabam da jama’a za su rika bi yayin da ake aiki a wannan gada. A halin yanzu babu abin hawar da ke iya bi ta saman gadar ta Kawo. Shugaban hukumar KADRA, Injiniya Mohammed Lawal Magaji ya yi kira ga jama’a su yi hakuri da matsatsin da aka jefa su a sakamakon wannan aiki da gwamnatin Kaduna ta baro.
Mohammed Lawal Magaji ya bayyana wannan ne a lokacin da ya zanta da ‘yan jarida a ranar Talata. Lawal Magaji ya ce sun samar da hanyoyi da duk masu abin hawa za su koma bi.
Update from the Reconstruction of Kawo Flyover Bridge with Three Ground Rotaries and Access Road, Construction of temporary road as alternative route is completed and opened to traffic, Reconstruction/ dismantling of bridge in progress. pic.twitter.com/8deRgijZzB— Kaduna State Roads Agency (@KADRA_kdsg) April 14, 2020
KADRA ta ce: “An kirkiri hanyoyi uku a Gari; an warewa manyan motoci da gingimari da tankoki hanyoyi biyu ta waje, inda aka bar hanyar ciki domin sauran masu abubuwan hawa.” Magaji ya ce: “Masu shigowa Kaduna daga Zariya su na da sahun hanyoyi hudu, hanyoyi biyu sun yi cikin Gari, sai kuma sauran hanyoyin su ka bi ta babban titi da kuma Mando.”
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/Update from the Reconstruction of Kawo Flyover Bridge with Three Ground Rotaries and Access Road, Construction of temporary road as alternative route is completed and opened to traffic, Reconstruction/ dismantling of bridge in progress. pic.twitter.com/TnBH4PLLUO— Kaduna State Roads Agency (@KADRA_kdsg) April 14, 2020
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "KADRA: Gwamnatin Jihar Kaduna ta fara aikin sakewa gadar kawo zani "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?