Jerin kasashen duniya 16 da ba a samu bullar Coronavirus ba
Thursday, 2 April 2020
Comment
Duk da cewa cibiyar lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cutar coronavirus a matsayin annoba wacce babu inda aka tsira daga sharrinta, akwai wasu kasashen duniya kadan da har yanzu cutar bata bulla ba. Bayan fara sanin cutar da aka yi a Wuhan a watan Disamba na shekarar da ta gabata, an tabbatar da ta kama mutane a kalla 788,000 a fadin duniya tare da halaka a kalla 38,000.
Amma kuma, akwai kasashe 16 da har yanzu babu cutar ko alamarta. A Afrikac, kasashe irin su Lesotho, Sudan ta Kudu, Yemen, Sierra Leone, Burundi da Malawi da ke Yammacin Sahara, har yanzu babu wanda ya kamu da cutar.
A nahiyar Asia, kasashe irinsu Turkmenistan, Tajikistan da Korea ta Arewa duk babu labarin bullar cutar. Akwai wasu kasashen da ke tsibirin Pacific wadanda aka sani da wuraren shakatawa, har yanzu ba a samu bullar cutar ba saboda a kebance suke da kuma rashin ci gabansu, kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Kasashen duniya 16 da ba a samu bullar Coronavirus ba Source: Twitter
Wadannan yankunan sun hada da Tonga, Samoa, Vanuatu, tsibirin Cook, Niue da Tuvalu. Cutar coronavirus ta yadu a kasashe a kalla 178 da kuma yankuna da dama na fadin duniya. A duk kasashen, a kalla mutane 166,700 ne da aka samu da cutar suka warke garas.
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

0 Response to "Jerin kasashen duniya 16 da ba a samu bullar Coronavirus ba"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?