--
Da duminsa: Mutane 10 sun sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya

Da duminsa: Mutane 10 sun sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya

Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane goma (10) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahadi, 5 ga Afrilu, 2020. Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace:

“An tabbatar da mutane goma(10) sun kamu da #COVID19 a Najerya, 8 a Legas, 2 a Abuja, 2 a Edo.“ “Kawo karfe 1:15 na ranar 5 ga Afrilu, mutane 224 aka tabbatar sun kamu da COVID19 a Najeriya, an sallami mutane 27 , kuma mutane 5 a rigamu gidan gaskiya.“

Da duminsa: Mutane 10 sun sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya Source: Facebook 

Lagos- 115 Abuja- 45 Osun- 20 Oyo- 9 Akwa Ibom- 5 Ogun- 4 Edo- 9 Kaduna- 4 Bauchi- 6 Enugu- 2 Ekiti- 2 Rivers-1 Benue- 1 Ondo- 1
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 





Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Da duminsa: Mutane 10 sun sake kamuwa da Coronavirus a Najeriya "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?