--
Da duminsa: Gobara ta tashi a hedkwatar hukumar CAC da ke Abuja

Da duminsa: Gobara ta tashi a hedkwatar hukumar CAC da ke Abuja

Gobara ta tashi a hedikwatar hukumar yi wa kasuwanci rijista ta kasa (CAC) da ke unguwar Maitama a birnin tarayya, Abuja. SaharaReporters tarawaito cewa wutar gobarar ta babbake hawa na karshe a ginin ofishin hukumar CAC mai bene hawa bakwai,

tare da lalata muhimman kayayyaki. Duk da ya zuwa yanzu ba a san dalilin tashin gobarar ba, jami'an hukumar kashe gobara sun isa wurin domin kashe wutar.KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/



LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
                            LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Da duminsa: Gobara ta tashi a hedkwatar hukumar CAC da ke Abuja"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?