
COVID-19: Yadda wasu mayunwatan 'yan Najeriya suka doka wa motar biredi da shinkafa wawaso (Bidiyo)
Wednesday, 15 April 2020
Comment
- A yayin da dokar kulle ta ci gaba a jihohin Abuja, Ogun da Legas, wasu bidiyo sun fara yawo a kafafen sada zumuntar zamani - A bidiyon dai an ga wasu mayunwatan 'yan Najeriya na doka wawaso a kan motocin da ke dauke da shinkafa da biredi a jihar Legas
A wani labari na daban, an ji cewa dan majalisar wakilai mai suna Abubakar Lado Abdullahi Suleja, ya ce shi da sauran 'yan majalisar wakilai sun hakura da albashinsu don yakar COVID-19 ne ba don son ransu ba. Dan majalisar ya sanar da hakan ne a hira da aka yi dashi a gidan rediyon da ke mazabarsa. Ya ce an tirsasasu hakura da albashinsu ne na watanni biyu ba da son ransu ba, jaridar Premium Times ta ruwaito. Lado wanda ke wakiltar mazabar Guevera/Suleja/Tafa, ya ce duk da ya hakura da albashinsa ba da son ransa ba, ya taimakawa jama'ar mazabarsa mabukata.
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "COVID-19: Yadda wasu mayunwatan 'yan Najeriya suka doka wa motar biredi da shinkafa wawaso (Bidiyo) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?