COVID-19: Masari ya dakatar da sallar Tarawihi da Juma'a, ya kuma sake rufe wata karamar hukuma
Friday, 17 April 2020
Comment
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya sanar da dakatar da yin sallar tarawihi da sallar Juma'a a cikin jam'i kamar yadda The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya kuma datse shige da fice a karamar hukumar Dutsinma na jihar inda aka samu bullar coronavirus a jihar a ranar Laraba.
Hakan na zuwa ne mako guda bayan Masari ya rufe garin Daura inda mutum na farko da aka samu da cutar a jihar ya rasu. A cikin sakonni da gwamnan ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Alhamis, ya bayar da umurnin rufe dukkan manyan kasuwanni a jihar.
Gwamnan ya rubuta cewa, "Kamar yadda muka yanke shawarar rufe duk wata karamar hukuma da aka samu bullar #COVID19, mun bada umurnun rufe karamar hukumar Dutsinma daga karfe 7 na safiyar gobe, 17 ga watan Afrilun 2020.
"Kazalika, mun bada umurnin rufe dukkan manyan kasuwanni daga gobe. An kuma dakatar da yin jamiin sallar Jumaa daga sati mai zuwa. Har wa yau, an dakatar da yin Tafsiri da sallar Tarawihi a dukkan masallatai. "Mun kuma dakatar da bude gidajen wasa, kallon talabijin ko Sinima a jihar.
An umurci jamian tsaro su tabbatar da cewa sun takaita shige da ficen mutane da kayayyaki a iyakokin jihar. "Muna daukan wadannan matakan ne domin kare mutanen jihar mu, kasarmu da duniya baki daya. Muna kira ga mutane su yi biyaya ga dokokin domin ganin an dakile wannan annobar. #COVID19 gaskiya ne."
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

Mutum na farko mai dauke da coronavirus a Kano ya rasu ne a ranar 7 ga watan Afrilun 2020.In line with our resolve to lockdown any local government area that records a #COVID19 positive case, we have directed for the lockdown of the entire Dutsinma LGA from 7am tomorrow, 17/04/2020. According to results from @NCDCgov, the area has recorded one case yesterday.— Aminu Bello Masari (@GovernorMasari) April 16, 2020
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "COVID-19: Masari ya dakatar da sallar Tarawihi da Juma'a, ya kuma sake rufe wata karamar hukuma "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?