
COVID-19: Hotunan yadda dan kamfai na mata ya zama takunkumin rufe fuska a Kenya
Thursday, 16 April 2020
Comment

Mazauna unguwar sun bukaci gwamnati ta samar musu da sabbin takunkumin rufe fuskan sakamakon damuwar da suka shiga na rashin gamsuwa game da ingancin dan kamfan wurin kare su daga kamuwa daga cutar.

Covid19: Hotunan yadda dan kamfai ya zama takunkumin rufe fuska a Kenya Source: Twitter
Hakan na zuwa ne bayan gwamnatin kasar ta umurci dukkan mutane su rika saka takunkumin rufe fuskan a duk lokacin da za su fita waje. Har wa yau, gwamnatin ta ce za ta rufe duk wani shago ko kanti da aka samu yana sayar wa mutane kaya ba tare da sun rufe fuskokinsu da takunkumin ba.
Gwamnatin kasar ta bawa masu ababen sufuri irin wannan umurnin inda ta umurci dukkan yan kasar su rika saka takunkumin fuskar yayin da za su yi tafiye tafiye.KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "COVID-19: Hotunan yadda dan kamfai na mata ya zama takunkumin rufe fuska a Kenya "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?