--
Coronavirus: Tazo garin daura jihar katsina ta kashe babban likita yau kalli vedion jawabin gwamnan katsina

Coronavirus: Tazo garin daura jihar katsina ta kashe babban likita yau kalli vedion jawabin gwamnan katsina

An samu kes daya na Coronavirus a Katsina  kuma ya mutu likita mai suna Dr Aliyu yana da asibiti mai zaman kanta a Daura yaje Legas ya dawo yaji baya lafiya ya kai kanshi asibitin  soja na Daura a can ya mutu a wajensu. Kafin ya mutu an gwada shi ana jiran sakamakon yazo. Yanzu sakamakon ya fito cewa Coronavirus ce.

Dr Aliyu yana da sama da shekaru sittin a duniya dan asalin jihar Kogi ne, Kafin ya kamu yana da tarihin cutar suga da hawan jini.

Gwamnan Katsina ya tabbatar da wannan a taron manema labarai da yammacin nan.

Yanzu haka jami'an lafiya suna Daura suna tarkata duk wadanda yayi mu'amala da shi kafin ya mutu don a killace su a kuma gwada su. Gwamnan Katsina ya tabbatar da hakan Yanzunan. Kalli Vedio👇👇👇

KARANTA WASU LABARI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 





Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Coronavirus: Tazo garin daura jihar katsina ta kashe babban likita yau kalli vedion jawabin gwamnan katsina "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?