Cikin daren ranar litinin: Sabbin mutane 64 sun kamu da Coronavirus a najeriya
Tuesday, 28 April 2020
Comment
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 64 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin, 27 ga Afrilu, 2020. Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace:
“An samu karin mutane sittin da hudu (64) sun kamu da #COVID19" 34-Lagos 15-FCT 11-Borno 2-Taraba 2-Gombe A daidai karfe 11:20 na daren 27 ga Afrilu, an tabbatar da mutane 1,337 suka kamu da cutar COIVD-19 a Najeriya Adadin wadanda aka sallama: 255 Adadin wadanda suka wafati: 40
Manyan motocin sun yi yunkurin shiga jihar Kaduna ne ta iyakarta da karamar hukumar Kiru ta jihar Kano. Motocin sun yi basaja a zuwan sun dauko kayan abinci ne da zasu kai jihar Kaduna. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida a jihar Kaduna, ya ce jami'an tsaro sun kama motocin yayin da suke rangadin tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

A wani labarin daban, Jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar jami'an gwamnatin Kaduna sun kama wasu manyan motocin dakon kayan abinci da aka boye mutane a cikinsu. An kama motocin ne ranar Litinin a kauyen Sabon Gida da ke yankin karamar hukumar Ikara yayin da suke kokarin shiga jihar Kaduna.One case previously reported as a Lagos State case, is now reported as an FCT case— NCDC (@NCDCgov) April 27, 2020
The total number of confirmed cases in Lagos is now at 764 and 157 in FCT pic.twitter.com/TefRI8igot
Manyan motocin sun yi yunkurin shiga jihar Kaduna ne ta iyakarta da karamar hukumar Kiru ta jihar Kano. Motocin sun yi basaja a zuwan sun dauko kayan abinci ne da zasu kai jihar Kaduna. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida a jihar Kaduna, ya ce jami'an tsaro sun kama motocin yayin da suke rangadin tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "Cikin daren ranar litinin: Sabbin mutane 64 sun kamu da Coronavirus a najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?