--
An samu karin mutum 35 da suka kamu da coronavirus a Najeriya, mutum biyar 5 daga jihar kano jimmila 442

An samu karin mutum 35 da suka kamu da coronavirus a Najeriya, mutum biyar 5 daga jihar kano jimmila 442



Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutum 35 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 wato coronavirus a kasar. Hakan na nuna cewa jimillar wadanda suka kamu cutar a kasar ya kai 442. A cewar hukumar ta NCDC sabbin wadanda suka kamu da cutar an samu 19 ne a jihar Legas, 9 a birnin tarayya Abuja,

5 a Kano sai biyu a jihar Oyo. Hukumar ta bayyana hakan ne a shafin ta na Twitter mai lakabin @NCDCgov kamar yadda ta saba. A karfe 10:20 na daren ranan Alhamis 16 ga watan Afrilu, an tabbatar da mutane 442 da suka kamu da #COVID19 a Najeriya. Mutum 152 sun warke an sallame su yayin da mutum 13 sun mutu.






KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/




LATSA NAN๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 






Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
                            LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE

KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An samu karin mutum 35 da suka kamu da coronavirus a Najeriya, mutum biyar 5 daga jihar kano jimmila 442 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?