An samu gawar mayakan Boko Haram 44 a gidan yari
Saturday, 18 April 2020
Comment
A ranar Asabar ne babban mai gabatar da kara a gaban kotu na kasar Chadi ya sanar da cewa an samu gawar wasu mayakan kungiyar Boko Haram su 44 da aka kama kwanan nan yayin wani atisaye. Da ya ke magana a gidan talabijin na gwamnati, Youssouf Tom ya ce, an samu gawar mutanen ne ranar Alhamis da safe, a cikin dakin da su ke kulle.
Ya kara da cewa su mutanen 44 na daga cikin mutum 58 da dakarun soji na hadin gwuiwa su ka kama yayin wani atisaye a yankin tekun Chadi. "An kama mambobin kungiyar Boko Haram 58 yayin wani atisaye na kwanakin baya bayan nan a yankin tekunChadi, an tura dukkansu gidan yari da ke Ndjamena kafin a kammala bincike. "Amma sai labari ya same mu da safiyar ranar Alhamis a ranar cewa an samu gawar 44 daga cikinsu a cikin dakin da aka kulle su," a cewar Tom.
Wasu mayakan Boko Haram da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Chadi Source: Twitter
Kazalika, ya bayyana cewa ya halarci har dakin da aka kullesu a gidan yarin bayan ma su kula da su sun sanar da shi mutuwarsu.
Ya bayyana cewa su na gudanar da bincike domin gano yadda fursunonin su ka mutu. "Mun binne 40 daga cikinsu, yayin da mu ka tura sauran 4 zuwa asibiti domin gudanar da binciken gano musabbabin mutuwarsu," a cewarsa, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa APF ya rawaito.
KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP
https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐
LATSA NAN DOMMIN MAGANA DAMU KAI TSAYE
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An samu gawar mayakan Boko Haram 44 a gidan yari "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?