Addini: Za'ayi gagarumar muqabala ajihar kano tsakanin dariqun sufaye da izalah karanta dalilin yinta
Sunday, 5 April 2020
Comment
Rundunar yan sanda ta jihar Kano itace ta shirya wannan zaman muqabala da za'ayi bayan ta gayyaci Manya manyan kowanne bangare cikin wadanda za'ayi mukabalar dasu domin neman gaskiya da tantance karya
Dr Abduljabbar Nasiru Kabara malami Ne Da Yake Wakiltar Bangaren Kadriyya Riyadul Jannah Ashabul Khafi
Yayin Da Dr Sheikh Abdulwahab Abdallah Baban Malami A Jami'ar Bayero Dake Kano Shine Wanda Yake Wakiltar Bangaren Izalatul Bid'a Wa ikamatussunah A Wannan Zama
Kuma Zai Kalubalanci Dr Abduljabbar kabara akan wasu hadisai na cikin bukhari da yake zargin cewa abduljabbar din baya fassarasu dai dai, sannan zai kalubalanceshi akan kore hidimar da sahabi anas bin maleek yayiwa annabi saw, inda Dr abduljabbar yake da'awar cewa Anas Din Bai Yiwa Annabi Saw Hidimar Komai Ba, Tare da kafa Hujja Da Hadisansa Daya Dogara Dasu,
Bangarena Tijjaniyya Shekih Shehi Shehi Mai Hula Wanda Ya Fito Daga Babban Gidan Ilmi Na Jihar Kano Shine Wanda Zai Wakilci Bangaren Tijjaniyya Da Majalisar Shura Ta Tijjaniyya Suka Yarda Dashi A Matsayin Wanda Zai Wakikcesu
Madogarar Labari Facebook
Inda Xasu Tattauna Da Abduljabbar Akan Matsalar Yan Hakika Masu Batanci A Janibin Annabi Muhammad Saw, Inda Abduljabbar Yake Da'awar Cewa Akwae Wadannan Maganganu Acikin Littafin Shehu Ibrahim Inyass Kuma Shin Ya koyar da hakan, yayin da shehi shehi shi kuma yake da'awar cewa babu irin wadannan maganganu a littafin shehu Ibrahim inyass kuma zai tabbatar babu su
Wannan zama zai kasance a ƙarƙashin Gwamnatin Jihar Kano da Hukumar ƴan sanda ta Kano da kuma jami'an tsaro na farin kaya tare da Haɗingwaiwar Hukuma Hizba ta kano.
Inda kowanne bangare yasami halartar Shuwagabansa dazai wakilceshi alokcinda wannan Muƙabala zata kasance.
Gadai sunayen wakilan kowanne bangare kamar haka:-
1- SHEIKH DR ABDULJABBAR KABARA shine zai wakilci Mujamma'u As'habul Kahfi Warraqeem.
2- SHEIKH Dr.ABDULWAHAB ABDALLAH G/QAYA shine zai wakilci Ƙungiyar Izala Salafiyya.
3- SHEIKH Dr. SHEHI SHEHI MAI HULA shine zai wakilcin Majlisar Shura ta Darikar Tijjaniyyah.
Muna tsumayar lokacin daza'ai wannan muhimmin zama.
Ku Bayyana Mana Ra'ayoyinku shin kuna goyon bayan wannan zaman muqabalar da za'ayi
Kuma Wane Malami Neh Koh Kungiya Kuke Ganin Zasu Iyayin Nasara Bisa Dogaro Da Hujja Da Gaskiya
Kuna Ganin Wannan Zaman Mukabala Zai Kawo Karshen Rigingimun Addini A Kano Kuwah
Kuna ganin kowanne bangare zai yarda Ya karbi gaskiya bayan kammala wannan zaman mukabalar?
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp👇👇👇https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D
KUSAUKE MANHAJAR LABARAI A WAYOYINKU NA ANDROID KYAUTA LATSA LINK DIN RUBUTUN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU
https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Addini: Za'ayi gagarumar muqabala ajihar kano tsakanin dariqun sufaye da izalah karanta dalilin yinta"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?