
A harbe duk wani jirgin ruwan Iran da ya yi mana barazana – Inji Donald Trump
Thursday, 23 April 2020
Comment
A tsakiyar makon nan ne shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sake fitowa shafinsa na sada zumunta na Tuwita ya sanar da Duniya wani mataki mai razanarwa da ya dauka. Donald Trump ya bada umarni ga sojojin ruwan Amurka su budawa jiragen kasar Iran da ke cikin ruwa wuta. Wannan na zuwa ne bayan takaddamar da ake samu a yankin Gabas.
I have instructed the United States Navy to shoot down and destroy any and all Iranian gunboats if they harass our ships at sea.— Donald J. Trump (@realDonaldTrump) April 22, 2020
A cewar jami’an sojin ruwan na Amurka da kyar su ka yi kokari su ka kaucewa jiragen Iran. Sojojin sun ce ba dan dabarun da su ka yi ba, da wasu sun mutu a sanadiyyar hakan. Dangatakar da ke tsakanin kasashen ta na kara yin haba-haba. Gwamnatin kasar Amurka da Donald Trump sun dauki sojojin juyin-juya-halin Iran ne a matsayin
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "A harbe duk wani jirgin ruwan Iran da ya yi mana barazana – Inji Donald Trump "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?