
Yanzu Yanzu: Sarki Sanusi ya samu 'yanci zai tafi Legas
Friday, 13 March 2020
Comment
Sarki Sanusi ya samu 'yanci zai tafi Legas.
Majiya mai karfi ta tabbatar wa da BBC wannan batu, inda ta ce a yanzu tsohon Sarkin zai gabatar da Sallar Juma'a a garin Awe kamar yadda mutanen garin suka bukata.
Daga na ne kuma shi da gwamnan jihar Kaduna za su tafi Abuja inda daga nan zai kama hanyar zuwa Legas.
Wannan dai ya biyo bayan umarnin da wata babbar kotu a Abuja ta bayar na cewa a bai wa Muhammadu Sanusi damar shiga ko ina a Najeriya ban da Kano.
0 Response to "Yanzu Yanzu: Sarki Sanusi ya samu 'yanci zai tafi Legas"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?