
Yanzu-yanzu: Mutane 6 da ke jinyar COVID-19 a Legas sun warke
Thursday, 26 March 2020
Comment
- Majinyata shida da ke fama da cutar coronavirus a jihar Legas ne a yau suka warke - Za a sallamesu daga cibiyar killace majinyatan cutuka masu yaduwa da ke Yaba a jihar
- Tunde Ajayi, mai bada shawara ta musamman ga gwamnan jihar Legas, ya bayyana hakan a shafinsa na twitter a yau Alhamis Majinyata shida da ke fama da cutar coronavirus a jihar Legas ne a yau suka warke.
Za a sallamesu daga cibiyar killace majinyatan cutuka masu yaduwa da ke Yaba a jihar. Tunde Ajayi, mai bada shawara ta musamman ga gwamnan jihar Legas, ya bayyana hakan a shafinsa na twitter a yau Alhamis. Kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito,
ya rubuta: "Shida daga cikin majinyatan cutar COVID-19 ne suka warke kuma za a sallamesu nan ba da daewa ba. Abinda jihar Legas ke yi a yanzu ya sha banban. Mu ne a gaba."
Karin bayani zai biyo baya.......................LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Yanzu-yanzu: Mutane 6 da ke jinyar COVID-19 a Legas sun warke"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?