
Yanzu-yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Ministan Lafiya da Shugaban NCDC (Hotuna)
Saturday, 28 March 2020
Comment
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Ministan kiwon lafiya, Osagie Ehenire da Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya Chikwe Ihekweazu, a fadar shugaban kasa, Aso Villa. Sun ziyarcesa ranar Asabar ne domin bayyana mai halin da Najeriya ke ciki game da annobar cutar Coronavirus.

LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
b
0 Response to "Yanzu-yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Ministan Lafiya da Shugaban NCDC (Hotuna)"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?