
Yanda Wani Matashi Yakaiwa Shugaba Buhari Duka Yau A Jihar Kebbi| Vedio
Thursday, 12 March 2020
Comment
Wani rahoto a kudundune na bayyana cewar an kaiwa Shugaban kasa Muhammad Buhari, hari yau a Jihar Kebbi.
Wani sabon faifayin Bidiyo ne yake dauke da wani matashi ya kaiwa Shugaban kasa Muhammad Buhari, wawura a lokacin da Shugaban da Gwamnan Jihar Kebbi suka yi jerin gwano don daukar Hoto.
Ga Vedion Nanπππ
Yayin da wadan su kuma ke cewa kawai ya kaiwa Shugaban wawurar ne da wata manufa ta daban wacce shine kadai ya santa.
Sai dai a lokacin da matashin ya kaiwa Shugaban chafka Jami'an tsaro sun yi nasarar damke shi har ma suka garkameshi.
Zuwa yanzu Fadar shugaban kasa da kuma Gwamnatin Jihar Kebbi bata yi tsokaci game da faifayin bidiyon dake yawo ba.
LATSA NANπππ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Yanda Wani Matashi Yakaiwa Shugaba Buhari Duka Yau A Jihar Kebbi| Vedio"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?