
Yanda Fusatattun matasa a Imo suka kai wa Gwamna Hope Uzodinma hari, suka lalata masa mota
Sunday, 8 March 2020
Comment
Gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma, a ranar Lahadi, 8 ga watan Maris ya tsallake rijiya da baya lokacin da wasu matasa a yankin Ohaji Egbema da ke jahar suka far masa da hari. A cewar jaridar Vanguard, a lokacin da wasu matasa suka hango motar Jeep na Uzodinma, sai suka fara yi masa ihun barawo, suna jifan motar da duwatsu.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Yanda Fusatattun matasa a Imo suka kai wa Gwamna Hope Uzodinma hari, suka lalata masa mota "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?