
Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci
Sunday, 8 March 2020
Comment
Anwayi gari yau lahadi yan' kasuwar babbar kasuwar jihar kaduna kasuwar bacci suna kwashe kayan sana'arsu daga shagunan kasuwa biyo bayan sanarwar da gwamman jihar ya bayar cewa su tashi nanda kwanaki uku kokuma ya rusheta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ba wa ‘yan Kasuwar Barci da ke Tudun Wada a Kaduna wa’adin kwanaki uku. An manna sanarwan ne a shagunan da ke kasuwar a safiyar Asabar kuma an umarci ‘yan kasuwar dasu bar kasuwar zuwa ranar Litinin. Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar, Haruna Dabai, ya sanar da jaridar Daily Trust cewa hankulan ‘yan kasuwar ya matukar tashi

. “Mun zo kasuwar da safiyar Asabar inda muka samu sanarwar an manna a shagunanmu. An bamu kwanaki uku a kan mu tashi. Mun yi magana da lauyanmu amma kamar yadda kuke gani, lamarin ya faru ne a ranakun karshen mako.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1YKU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?