
Jigon APC a Kaduna ya maidawa Kano martani a kan batun Sanusi II
Thursday, 19 March 2020
Comment
Wani daga cikin manyan Jagororin jam’iyyar APC a Kaduna, Yusuf Ali, ya maidawa reshen jam’iyyar na jihar Kano martani game da wasu maganganu da su ka yi. A farkon makon nan ne jam’iyyar APC ta jihar Kano ta fito ta na sukar yadda gwamnan jihar Kaduna ya yi wa Muhammadu Sanusi II kara bayan an tube masa rawani. Idan ba ku manta ba, a Ranar 9 ga Watan Maris,
“Mun karanta bayanin takaicin da wani Shehu Maigari daga ofishin jam’iyyar APC a jihar Kano ya yi kokarin yi a wasu shafukan jaridu, ya na sukar goyon baya da kaunar da gwamna El-Rufai ya nunawa Abokinsa, tsohon Sarkin Kano, Mai martaba Muhammadu Sanusi II.”
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Jigon APC a Kaduna ya maidawa Kano martani a kan batun Sanusi II"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?