Jerin manyan mutanen da su ke dauke da kwayar cutar COVID-19 a Yau
Sunday, 29 March 2020
Comment
Akalla mutane 97 ne ake da labarin su na dauke da cutar COVID-19 a Ranar 28 ga Watan Maris 2020, kamar yadda hukumar NCDC mai takaita yaduwar cututtuka ta bayyana. Kawo yanzu an yi wa mutane fiye da 150 gwaji a Najeriya,
inda aka tabbatar da cewa an samu mutane 97 da su ka kamu da wannan cuta ta COVID-19 mai hana numfashi. Daga cikin shaharrun wadanda aka tabbatar sun kamu da wannan cuta akwai: 1. Abba Kyari Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, ya kamu da wannan cuta bayan wasu tafiye-tafiye da ya yi zuwa Jamus da wasu kasashe. Ana tunanin cewa Kyari ya na jinya a asibiti.
2. Bala Abdulkadir Mohammed Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya na cikin wadanda wannan cuta ta yi wa kamu a Najeriya. Gwamnan ya hadu da Mohammed Atiku, kuma ya fita ziyara kasar waje kwanaki.
3. Nasir El-Rufai A Ranar 28 ga Watan Maris, gwamnnan Kaduna Nasir El-Rufai ya tabbatarwa mutanen jiharsa cewa ya kamu da Coronavirus. Hakan na zuwa ne bayan gwamnan ya dauki matakin kare jihar.
5. Abokan Bala Mohammed Daga cikin na-kusa da gwamnan Bauchi, akwai wani Amininsa mai shekaru 62 da ya kamu da wannan cuta. Gwamnatin jihar Bauchi ba ta bayyanawa kowa sunan wannan Bawan Allah ba. 6. Chioma Rowland Shararren Mawaki Davido, ya bayyana cewa Mahaifiyar ‘Dansa kuma wanda zai aura, Chioma Rowland ta kamu da cutar COVID-19. Chioma ta bayyana wannan da kanta a shafin Tuwita.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
b

My thoughts and prayers are with Chief of Staff, Abba Kyari. Allah ya kare mu gabaki daya, kuma ya bashi lafiya. -AA https://t.co/6iNB4D4uUx— Atiku Abubakar (@atiku) March 24, 2020
2. Bala Abdulkadir Mohammed Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya na cikin wadanda wannan cuta ta yi wa kamu a Najeriya. Gwamnan ya hadu da Mohammed Atiku, kuma ya fita ziyara kasar waje kwanaki.
Assalamualaikum. I am grateful & very thankful for the love and concern I have received over the past few days. I am still in isolation and under medical supervision. However, I am doing great and showing no symptoms. Let's not relent in prayers, this phase will be over shortly.— Senator Bala A. Mohammed (@SenBalaMohammed) March 26, 2020
3. Nasir El-Rufai A Ranar 28 ga Watan Maris, gwamnnan Kaduna Nasir El-Rufai ya tabbatarwa mutanen jiharsa cewa ya kamu da Coronavirus. Hakan na zuwa ne bayan gwamnan ya dauki matakin kare jihar.
4. Mohammed Atiku Abubakar Alhaji Mohammed Atiku Abubakar ya na dauke da cutar COVID-19. Mahaifinsa, Atiku Abubakar, ya tabbatar da cewa ‘Dansa ya kamu, amma ana kula da shi a asibitin Gwagwalada da ke Abuja.KADUNA UPDATE: Statement by Malam Nasir El-Rufai on his Covid-19 Test Results, 28 March 2020— SAMUEL ARUWAN (@samuelaruwan) March 28, 2020
Earlier this week, I submitted a sample for the Covid-19 test. The result came in this evening, and I regret to say that it is positive.
My son has tested positive to coronavirus. @NCDCGov has been duly informed, and he has been moved to Gwagwalada Specialist Teaching Hospital in Abuja for treatment and management. I will appreciate it if you have him in your prayers. Stay safe, coronavirus is real. -AA— Atiku Abubakar (@atiku) March 22, 2020
5. Abokan Bala Mohammed Daga cikin na-kusa da gwamnan Bauchi, akwai wani Amininsa mai shekaru 62 da ya kamu da wannan cuta. Gwamnatin jihar Bauchi ba ta bayyanawa kowa sunan wannan Bawan Allah ba. 6. Chioma Rowland Shararren Mawaki Davido, ya bayyana cewa Mahaifiyar ‘Dansa kuma wanda zai aura, Chioma Rowland ta kamu da cutar COVID-19. Chioma ta bayyana wannan da kanta a shafin Tuwita.
7. Suleiman Achimugu Injiniya Suleiman Achimugu ya na cikin wadanda su ka fara kamuwa da COVID-19 bayan zuwansa Ingila. Tun a makon jiya cutar ta kashe tsohon shugaban hukumar PPMC na kasa.Last last na me test positive self. 😶— Chioma ✺ (@thechefchii) March 28, 2020
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
b
0 Response to "Jerin manyan mutanen da su ke dauke da kwayar cutar COVID-19 a Yau "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?