
Gwamnatoci ba sa abin da ya kamata don dakile coronavirus - WHO
Monday, 16 March 2020
Comment
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya ce gwamnatoci ba sa yin yadda ya kamata wurin ganin an dakile cutar Coronavirus.
Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce ya kamata a fito da wasu hanyoyin gwaji, kuma duk wanda aka tabbatar na dauke da cutar dole ne a killace shi a kuma gano duk wani wanda ya yi hulda da shi.
Haka ma Dr Tedros ya bukaci da kasashe su kwaikwayi salon kasashe kamar China da Koriya Ta Arewa, inda ya ce sun nuna cewa za a iya cin karfin cutar gama-gari.
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Gwamnatoci ba sa abin da ya kamata don dakile coronavirus - WHO"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?