Fusatacciyar budurwa ta sha guba bayan ta gano wanda ya dirka mata ciki na da mata da 'ya'ya
Saturday, 21 March 2020
Comment
- Oluchi Akabilo budurwa ce mai shekaru 20 wacce ake zargi da yunkurin kashe kanta bayan cin amanarta da saurayinta yayi
- Wacce abin ya faru da ita 'yar asalin Ngbuka-Obosi ta sha wani abu ne da ake zargin maganin kwari ne don ta dauka ranta sakamakon barinta da saurayinta yayi
- A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar, Haruna Mohammed ya ce anyi kokarin kamo saurayin amma ya gudu Oluchi Akabilo budurwa ce mai shekaru 20 wacce ake zargi da yunkurin kashe kanta bayan cin amanarta da saurayinta yayi.
Saurayin dai sunan shi Chinedu kuma yana zama ne a Awada dake Onitsha a jihar Anambra. Wacce abin ya faru da ita 'yar asalin Ngbuka-Obosi ta sha wani abu ne da ake zargin maganin kwari ne don ta dauka ranta sakamakon barinta da saurayinta yayi. Jaridar The Nation ta gano cewa saurayin ya bata N10,000 ne ta zubar da cikin da ya dirka mata.
Majiya daga 'yan uwanta sun tabbatar da cewa ta sha gubar ne saboda ya gano cewa saurayinta mijin wata ne. A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar, Haruna Mohammed ya ce anyi kokarin kamo saurayin amma ya gudu.
Ya ce: "A ranar 19 ga watan Maris din 2020 ne wajen karfe 4 na yamma aka kawo rahoto ofishin 'yan sandan Awada cewa wata budurwa mai suna Oluchi Akabilo ta sha maganin kwari don daukar rayuwar kanta. "Budurwar ta samu ciki ne da saurayinta mai suna Chinedu amma ba ta sani ba ashe yana da mata har da yara. Ta matukar fusata bayan da ta gano cewa yana da aure. "Abin da ya kara fusatata shine yadda ya barta babu kula.
Budurwar ta yanke shawarar kashe kanta ne don ta dau kudin da ya bata don ta zubar da cikin ta siya gubar. "An gaggauta mika ta asibiti a Onitsha don samun kulawar masana kiwon lafiya." Mohammed ya kara da cewa, ana ci gaba da bincike don tabbatar da sahihin lamarin da ya jawo yunkurin kisan kai. LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI

0 Response to "Fusatacciyar budurwa ta sha guba bayan ta gano wanda ya dirka mata ciki na da mata da 'ya'ya "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?