
Da duminsa: Kotu a Kano ta jingine hukuncin dakatar da Oshiomhole a gefe
Thursday, 5 March 2020
Comment
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke jihar Kano ta jingine hukuncin babbar kotun tarayya da ke Abuja na dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adam Oshiomhole, a ranar Laraba. A hukuncin da kotun ta yanke ranar Alhamis,
Sa'o'i kadan bayan zartar da hukuncin kotun a ranar Laraba, Oshiomhole ya daukaka kara zuwa wata kotun daukaka
Rahotanni sun bayyana cewa mai shari'a, Jastis Lewis Allagoa, ne ya yanke hukuncin jingine dakatarwar da aka yi wa Oshiomhole ranar Laraba. Sai dai, har yanzu ba a samu cikakken rahoto a kan waye ya shigar da kara a kotun Kano dangane da dakatar da Oshiomhole ba. LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Da duminsa: Kotu a Kano ta jingine hukuncin dakatar da Oshiomhole a gefe"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?