
Coronavirus: UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa
Friday, 13 March 2020
Comment
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gamayyar kungiyoyin kwallon nahiyar Turai ta dakatad da dukkan wasannin zakarun Turai da Europa da aka shirya ne a makon gobe saboda cutar Coronavirus.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Coronavirus: UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?