
Coronavirus: Bayan watanni biyu da bullarta a Sin, ta ratsa kasashen duniya 66 (Kalli jerinsu)
Monday, 2 March 2020
Comment
Akalla mutane 3000 sun mutu kawo yanzu a sakamakon cutar coronavirus da ta barke a kasar Sin. Wannan cuta ta fito ne a Yankin Wuhan, kafin cutar ta fara zagaya Duniya. Kawo yanzu kimanin mutane 80,000 suka kamu da wannan cuta a fadin kasar Sin da kuma kimanin 4000 a ksar Koruya ta kudu. Bullowar cutar a kasar Koriya ta kudu, inda itace mafi girma bayan Kasar Sin da cutar ta fito. Ga jerin kasashe 66 da cutar ta bulla yanzu:
1. Afghanistan
3. Australiya
4. Austria
5. Azerbaijan
6. Bahrain
7. Belgium
9. Cambodiya
10. Sin
11. Czech
12. Canada
13. Croatia
14. Denmark
15. Dominica
16. Ecuador
17. Misra
18. Faransa
19. Geogiya
20. Jamus
21. Greece
22. Hong Kong
23. Iceland
24. Indiya
25. Indonisiya
26. Iraqi
27. Iran
28. Izraila
29. Italiya
30. Japan
31. Kuwait
32. Lebannon
33. Lithunia
34. Luxewmborg
35. Macau
36. Malayssiya
37. Mexico
38. Nepal
39.Holand
40. New Zealand
41. Najeriya
42. North Macedoniya
43. Norwway
44. Oman
45. Pakistan
46. Fillibin
47. Tunisiya
48. Jordan
49. Qatar
50. Romaniya
51. Rasha
52. San Marino
53. Singapore
54. Saudiyya
55. Koriya ta kudu
56. Sifen
57. Sri Lanka
58. Senegal
59. Sweden
60. Switzerland
61. Taiwan
62. Thailand
63. UAE
64. Birtanniya
65. Amurka
66. Vietnam
A ranar Litinin, 2 ga watan Maris, Kasar Tunisiya da da kasar Senegal sun tabbatar da bullar cutar Coronavirus na farko, hakan ya ya kai adadin kasashen da ta bulla a nahiyar Afrika biyar. Gabanin shigarta kasashen nan biyu a yau Litinin, kasashen Misra, Algeria, da Najeriya sun tabbatar da bullar cutar da ta hallaka akalla mutane 3000 a fadin duniya.
A wani hira da manema labarai da ministan kiwon lafiyan kasar Senegal, ya shirya a birnin Dakar ranar Litinin, ya bayyana cewa wani dan kasan Faransa ya shigo da cutar kasar. A kasar Tunisiya kuwa, wani dan kasar Italiya ne ya jajubo musu cutar. LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE FINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Coronavirus: Bayan watanni biyu da bullarta a Sin, ta ratsa kasashen duniya 66 (Kalli jerinsu) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?