
*AN FARA RE-PRITING NA JAMB SLIP A YAU ALHAMIS 05-03-2020* SHIGA NAN KA DUBA YANZU
Thursday, 5 March 2020
Comment
Duk da cewa hukumar Jamb tace sai a ranar
07 ga watan march (jibi kenan)
Zaa fara duba wurin da aka tura mutum ya zana jarabawar jamb (Slip-Reprinting)
Toh Amma kuma sai gashi tun a yau
Hukumar ta fara sakin na wasu daga cikin wadanda suka yi registar Jamb din
Domin dubawa ko Naka Slip din yayi ready
Sai ka shiga website kamar haka:👇
https://www.jamb.org.ng/ExamSlipPrinting2/PrintExaminationSlip
Zai nuna maka wurinda zaka saka
Jamb Registration Number dinka
Idan ka gama shigarwa sai ka dannan
"Print Examination slip"
Ka tsaye Zai nuna maka slip dinka na jarabawa, da wuri da ranar da zakayi jarabawar da kuma lokacin da zaka yi jarabawar
Dafatan Zaa cigaba da shiri da dagewa da karatu da kuma yin Adduah
Muna muku fatan nasara baki daya🙏
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "*AN FARA RE-PRITING NA JAMB SLIP A YAU ALHAMIS 05-03-2020* SHIGA NAN KA DUBA YANZU"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?