
Al'ajabi: Wani Mutun Da’ake Tunanin Waliyi Ne Yayi Mummunan Hatsari Kuma Ya Mike Ras" Babu Wani Rauni Ajikinsa, |Hotuna
Thursday, 12 March 2020
Comment
Wani Mutun Da’ake Tunanin Waliyi Ne Yayi Mummunan Hatsari A Jihar Lagos Inda Motarsa Tayi Kaca Kaca Shi Kuma Mike Ko Kwarzane Babu A Jikin Sa.

Wannan Shine Ake Cews Iko Daga Rabbani,Muna Rokon Allah Yayi Mana Kyakkywan Karshe kuma Ya Karemu Daga Mugun Ji Da Mugun Gani.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
0 Response to "Al'ajabi: Wani Mutun Da’ake Tunanin Waliyi Ne Yayi Mummunan Hatsari Kuma Ya Mike Ras" Babu Wani Rauni Ajikinsa, |Hotuna"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?