Yanda zaka sayi data 7GB a N1500 kacal acikin layinka na 9mobile_etisalat
Thursday, 27 February 2020
Comment
Sabuwar hanyar mallakar data 7GB A N1500 a cikin layinka na 9mobile yanda ake siya datar gashi kamar haka: bashida wata wahala,
kaidai kawai hanzarta saka kudi acikin layinka na 9mobile N1500 Bayan ka sanya kudin saika aika wannan numbobin acikin layin *200*3*1# Nan take zaka mallaki data 7GB Sai a gwada yanayi
LATSA NAN DOMIN SAMUN RUBUTUN A WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

0 Response to "Yanda zaka sayi data 7GB a N1500 kacal acikin layinka na 9mobile_etisalat "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?