MTN DATA HyNetFlex: Sabon Tsari Mai Sauki Na Siyan Datar MTN
Friday, 14 February 2020
1 Comment
Kamfanin mtn sun fito da Sabon tsarin siyarwa da kostomominsh data ta amfani da yanar gizo wato internet Ta Yanda duk Wani kostomer zai" iya Siyan Datar da zata isheshi dukkan aikin da yakeson Yi a tsawon kwana bakwai7 zuwa kwanaki talatin30
Ga Yanda tsarin Siyan Datar take dakuma aikinsa da Lokacin qarewarsa: misali:
(1) akwai Unlimited Wanda Zaka Siya Duk abinda Zakayi bazai tsaya ba harsai yakai kwanaki bakwai7,
(2) Shima Kamar na farko ne bazai tsayaba harsai yakaika kwanaki 30daidai bazai tsayaba, Duk abinda Zakayi da na'urarka
(3) Shi Kuma wannan shine Wanda Zaka mallaki data run daga 12GB 25GB 45GB 100GB 160GB Amma Shi wannan Yana da tashi ka'idar gata kamar haka: akwai Mai Expired wata daya1 akwai Mai wata biyu2 harzuwa wata uku3 da wata Shida6 da Shekara Daya1 ga farashinsu zamu ambata a qasa:
HyNetFlex Data Plan
(1) 1Month 12GB N4,000
(2) 1Month 25GB N8,000
(3) 1Month 45GB N11,000
(4) 1Month 100GB N18,000
(5) 1Month 160GB N25,000
(6) 2Month 280GB N36,000
(7) 3Month 360GB N45,000
(8) 6Month 800GB N90,000
(9) 1Year 1.5TB N150,000
Wannan sune tsaruka na wata daya Amma suba Unlimited baneba, yanayin aikinka yanayin qarewarsu, saina gaba masu Unlimited sune kamar haka:
HyNetFlex Unlimited Data Plan

(1) Weekly Unlimited N5,000
(2) Silver 1Month N20,000
(3) Gold 1Month N30,000
(4) Platinum 1Month N60,000
Wadan Nan sune jerin tsaruka masu Sauki da inganci da kamfanin MTN suka Samar Domin abokan kasuwancinsu ku more wannan garabasar ta hanyar Danna *461*1*1# Domin farawa Yanzun Nan
Gama masu tambaya ko qarin bayani kuyi comment a qasan rubutun zamu tattauna daku mungode
Komai yayi
ReplyDelete