Cikin hotuna: anyi bikin yaye sabbin jami'an hukumar (EFCC) a jihar kaduna By Zaidu Suleiman Tuesday, 18 February 2020 1 Comment Yanda taron yaye dalibai jami'an hukumar {EFCC} A jihar kaduna cikin photuna taron bikin ya samu halartar shugaban qasa muhammadu buhari da manya manyan jami'an gwamnati bangaren sojoji da yan sanda kamar yanda zaku gani cikin hotuna
Allah ya qara daukaka, Sannan inada tambaya yaya za'ayi Nima nawa blogger ya kasance kamar haka.
ReplyDelete