
9mobile data bonus:/ Samu kyautar data 1GB da qarin kudin kira N500 a N200 kacal cikin layin 9mobile
Saturday, 18 January 2020
Comment
Saika Kira 200 domin yin activated na layin bayan ka kira kawai ka danna 1 bayan ka danna saika kashe kiran saika sanya N200 acikin Sabon Layin:
bayan ka sanya wannan katin na N200 saika danna Wannan Code Din *253*20# Nan Take Zasu Kwashe Kudin Daka Saka Zasu Baka Data 1GB Da Qarin Kudin Kira N500 kuma Kowane Network Zaka Kira A Nigeria,
PHONE NUMBER: 08133888333 KO 09066633320 07039111888 EMAIL: zaidsule333@gmail.com
Ga Mai Tambaya Ko Neman Sani Game da Wayar Android Ko Layin Waya Yayi Magana ta Comment., ...
0 Response to "9mobile data bonus:/ Samu kyautar data 1GB da qarin kudin kira N500 a N200 kacal cikin layin 9mobile"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?