YANDA ZAKU SAYI DATA 3GB A N500 KACAL CIKIN SABON LAYIN MTN ACIKIN TSOHON LAYI KUMA 1.5GB N500 KU SHIGA DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI
Thursday, 21 November 2019
Comment
KAMFANIN SADARWA NA MTN DAGA JIYA 20/11/2019 SUN KADDAMAR DA YANDA KOSTOMOMINSU ZASU SAYI DATA A FARASHI MAI SAUKI,!
YANDA TSARIN YAKE SABON KOSTOMER WATO MAI SABON LAYI
SABON KOSTOMER ZAI SAMU KUDIN KIRA N2500 DA KARIN N1000 NA DATA BAYAN YA SANYA N500 ACIKIN SABON LAYIN SA DAYA SAYA, NA MTN, :SANNAN KUMA YA SAYI DATA 1.5GB DA N500 DA YASAKA SUKUMA SU NINKA MASA ITA TA KOMA 3GB''
TSOHON KOSTOMER KUMA ZAI IYA SIYAN 1.5GB A N500 KACAL CODE DIN SIYAN DATAR DUK IRI DAYANE BABU BANBANCIN,! WAJEN SAKA CODE DIN BANBANCIN DAYA NE IDAN SABON LAYI NE ZAKU SAMU ABUBUWA KAMAR HAKA: N2500 VOICE BONUS, DA N1000 DATA BONUS, SANNAN DATA 1.5GB DA KUKA SIYA ZATA KOMA 3GB, WANNAN NE CODE DIN *131*103# DOMIN DUBA DATAR SAIKU DANNA *131*4#,
SHI KUMA TSOHON KOSTOMER WATO MAI TSOHON LAYI IYA DATAR KAWAI ZAI IYA SAMU TA N500 1.5GB WANNAN TSARIN DA GASKE NE YANAYI DOMIN MAFIYA YAWAN KOSTOMOMIN MTN SUN AIKA MUSU DA SAQON WANNAN TSARIN SAI AGWADA ALLAH YA BADA SA'A,
SANARWA!!
MUNA SIYAR DA SABON SIM CARD, DA RECHARGE CARD, DA DATA BUNDLE, NA KOWANE NETWORK A NIGERIA MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA MTN SMART PHONE AKAN KUDI N8,000 KACAL,!
MUNA KOYAR DA YANDA AKE BUDE WEBSITE DA WEB. DESING DA BUDE YOUTUBE CHANNEL ASAMU KUDI DASU, GAMAI BUQATA ZIYARCI OFFICE DINMU DAKE NO 12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA.
DOMIN QARIN BAYANI KU KIRA WANNAN NUMBER 08133888333 09066633320 07039111888 09039111888 KOTA EMAIL:bzglobalservices415@gmail.com zaidsule333@gmail.com
LATSA NAN DOMIN SHIGA GROUP DINMU A WHATSAPP
BZGLOBALSERVICE.COM.NG GROUP WHATSAPP

0 Response to "YANDA ZAKU SAYI DATA 3GB A N500 KACAL CIKIN SABON LAYIN MTN ACIKIN TSOHON LAYI KUMA 1.5GB N500 KU SHIGA DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?