
YANDA ZAKU SAMU KYAUTAR 2GB DATA ACIKIN LAYINKU NA MTN IDAN KUKA GAYYACI MUTUM GOMA SUKA SAUKE MANHAJAR MTN TA MYMTN ACIKIN WAYOYINSU NA ANDROID
Friday, 15 November 2019
1 Comment
YANDA ABUN YAKE DA MA'ANAR APPLICATION NA MYMTN APPLICATION NA MYMTN WANI APLICATION NE DA KAMFANIN MTN SUKA SAMARWA MASU HULDA DASU DOMIN SU RINQA GANIN SIRRIKAN LAYUKANSU NA MTN BATARE DA SUN KIRA COTOMER CARE BA,
KUMA DA WANNAN MANHAJA TA MYMTN ZAKU IYA DAKATAR DA DUK WANI TSARI DA BAKWA SO ACIKIN LAYINKU NA MTN SANNAN ACIKINSA NE ZAKU IYA GANIN DUK WANI SIRRI DAYA KUNSHI LAYINKU NA MTN TUN DAGA SUNAN DA KUKA YIWA LAYINKU RIJISTER DA ADADIN ABINDA KECIN LAYINKU KUDI NE KO DATA SANNAN DA P.UK NA LAYINKU IDAN BAKUDA SIMPACK NA LAYINKU,!
SAI AGWADA YANZU GA MASU BUQATAR SAUKEWA KAI TSAYE KU DANNA WANNAN LINK DIN ↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧
MY MTN APP DOWNLOADING http://bit.ly/MyMTNAppReferral
MUNA SIYAR DA SABON SIM CARD, DA RECHARGE CARD, DA DATA BUNDLE, NA KOWANE NETWORK A NIGERIA MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA MTN SMART PHONE AKAN KUDI N8,000 KACAL,! MUNA KOYAR DA YANDA AKE BUDE WEBSITE DA WEB. DESING DA BUDE YOUTUBE CHANNEL ASAMU KUDI DASU, GAMAI BUQATA ZIYARCI OFFICE DINMU DAKE NO 12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA.
sannun ku
ReplyDelete