
Yanda Zaku Sayi Data 2GB @N500 Acikin Layin Mtn Sabo Da Tsohon Layin Mtn Yanayi
Thursday, 10 October 2019
Comment
Bayan Katin Ya Shiga Saika Danna Wannan Code Din'*131*1# Saika Duba Cikin Tsarukan Datarsu" Ka Shiga Daily Plan' Anan ne Zakaga Inda Zaka Shiga Ka Sayi 2GB N500, Expire Kwana Biyu Sai A Jarraba Allah Ya Bada Sa'a,

Ga Masu Tambaya Ko Qarin Bayani Suyi A Qasa Rubutun Nan👇👇👇
DAN ALLAH KUYI SHARE DOMIN SAURAN AL-UMMAH SU AMFANA MUNGODE!!!
0 Response to "Yanda Zaku Sayi Data 2GB @N500 Acikin Layin Mtn Sabo Da Tsohon Layin Mtn Yanayi "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?